Labarin wasanni
Shahararren dan wasan Liverpool, Jamie Carragher, ya bayyana yadda yake hasashen hudun Saman teburin gasar Premier League za su karkare.
1. Arsenal 2. Manchester City 3. Manchester United 4. Newcastle United A lokacin da Carragher ya gabatar da …