Alhamdulillah, Ƴan Mamaya sun fara sati da Mummunan Asara, tare da Rasa Jagororin su
Dakarun HZBL sun farmaki ɗaya daga babban barikin ƴan m@maya dake kudancin Lebanon sun sheƙe sojoji 12 sun raunata dayawa, cikin waɗanda aka k@she harda Kwamandas 4 da suka haɗu da Natanyaho a farkon satin can.
Lamarin wanda ya faru a ƙarshen daren juma'a, gidajen jaridu Isra'ila sun kasa ɓoyewa sa da suka bayyana, tare da kuka lokacin ta'aziya. Press TV da wasu Jaridu sun ruwaito again.
Daga dukkan alamu, shiga mamaya Labanon bezo musu yanda suke fata ba. Yawan kashe kashen nan shi ne yake tilastasawa wasu cikin su ajje aikin da tserewa.
Yanzu rahotanni suna nuna cewa, Isra'ila tana fama da ƙarancin sojoji, kuma ta rasa masu ƙoƙarin sa kai. Dakarun HZBL sun sha alwashin kauda duk wanda ya motsa ƙafa kan ƙasar su ta gado ko da ta ku ɗaya ne.