LABARI da ɗuminsa.
Wasu rahoton ni na nuna cewa, Hukumomin leken asirin Á*mur*ka da na Ézr̃él sun bayar da rahoton cewa suna sa ran cewa ƙasar I*r̃án za ta mayarda martaninta kan Ézreél zuwa wayewar garin Asabat.
Sannan kuma shafin sojojin Í*r̃án dake kan Twitter, sun rubuta wannan Ayar dake cikin Alqur'ani, da ta ke cewa;
'Permission to fight back is hereby granted to those being fought, for they have been wronged. And Allah is truly Most Capable of helping them prevail'.
The Noble Quran (22:39)
Wannan Ayar ta na nuni ne da cewa, za ka iya mayar da martani idan anzulunke.
Ga hoton da hoton da shafin suka wallafa mintuna 30 da suka gabata.
@ma'asumah Nigerian News update
Tags:
Kasashen Waje