AZUMIN ASHURA; BIDI'AH CE DA MAKASAN HUSAIN(R) SU KA KIRKIRA. - INJI AL-BANI, AL-MUNAWI...
Al-bani ya na cewa:
"...Dukkan (hadisan da) aka riwaito akan falalar yin azumi, Sallah, cika-ciki... a ranar Ashura; Bidi'ah ce da makasan Husain(r) su ka kirkira... Gaskiyar magana shine; makasan Husain(r) ne su ka kirkiri hadisai akan cika-ciki, ado... a ranar Ashura, don kishiyantar 'yan Shia da ke bakin-cikin kashe Husain(r), don haka Ibn Taimiyya ya karyata wadannan hadisan, kuma an tambayi Ahmad bin Hambal akan wadannan hadisan, ya bada amsa da cewa babu wani hadisi da ya inganta akan hakan, sannan kuma Salaf (Sahabbai da Tabi'ai) ba su ganin mustahabbancin cika-ciki a ranar Ashura, Sahabbai ba su sanda wadannan hadisan ba [daga baya makasa Husain(as) suka kirkire su], Ibn Taimiyya ya yi cikakken bayani a Al-Fatawi: (2 / 248 - 256)".
قال الألباني:
... ﻣﺎ ﻳﺮﻭﻯ ﻓﻲ ﻓﻀﻞ ﺻﻮﻡ ﻳﻮﻡ ﻋﺎﺷﻮﺭﺍﺀ ﻭﺍﻟﺼﻼﺓ ﻓﻴﻪ ﻭﺍﻹﻧﻔﺎﻕ ﻭﺍﻟﺨﻀﺎﺏ ﻭﺍﻻﺩﻫﺎﻥ ﻭﺍﻻﻛﺘﺤﺎﻝ ﺑﺪﻋﺔ ﺍﺑﺘﺪﻋﻬﺎ ﻗﺘﻠﺔ ﺍﻟﺤﺴﻴﻦ(ر)... ﻭﻣﻦ ﺍﻟﻤﻤﻜﻦ ﺃﻥ ﻳﻜﻮﻧﻮﺍ ﻣﻦ ﺃﻋﺪﺍﺀ ﺍﻟﺤﺴﻴﻦ(ﺭ) ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻭﺿﻌﻮﺍ ﺍﻷﺣﺎﺩﻳﺚ ﻓﻲ ﻓﻀﻞ ﺍﻹﻃﻌﺎﻡ ﻭﺍﻻﻛﺘﺤﺎﻝ ﻭﻏﻴﺮ ﺫﻟﻚ ﻳﻮﻡ ﻋﺎﺷﻮﺭﺍﺀ ﻣﻌﺎﺭﺿﺔ ﻣﻨﻬﻢ ﻟﻠﺸﻴﻌﺔ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺟﻌﻠﻮﺍ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﻴﻮﻡ ﻳﻮﻡ ﺣﺰﻥ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺤﺴﻴﻦ(ﺭ) ﻷﻥ ﻗﺘﻠﻪ ﻛﺎﻥ ﻓﻴﻪ ﻭﻟﺬﻟﻚ ﺟﺰﻡ ﺷﻴﺦ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﺍﺑﻦ ﺗﻴﻤﻴﺔ(ﺭ) ﺑﺄﻥ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻛﺬﺏ ﻭﺫﻛﺮ ﺃﻧﻪ ﺳﺌﻞ ﺍﻹﻣﺎﻡ ﺃﺣﻤﺪ ﻋﻨﻪ ﻓﻠﻢ ﻳﺮﻩ ﺷﻴﺌﺎ ﻭﺃﻳﺪ ﺫﻟﻚ ﺑﺄﻥ ﺃﺣﺪﺍ ﻣﻦ ﺍﻟﺴﻠﻒ ﻟﻢ ﻳﺴﺘﺤﺐ ﺍﻟﺘﻮﺳﻌﺔ ﻳﻮﻡ ﻋﺎﺷﻮﺭﺍﺀ ﻭﺃﻧﻪ ﻻ ﻳﻌﺮﻑ ﺷﺊ ﻣﻦ ﻫﺬﻩ ﺍﻷﺣﺎﺩﻳﺚ ﻋﻠﻰ ﻋﻬﺪ ﺍﻟﻘﺮﻭﻥ ﺍﻟﻔﺎﺿﻠﺔ ﻭﻗﺪ ﻓﺼﻞ ﺍﻟﻘﻮﻝ ﻓﻲ ﻫﺬﺍ ﻓﻲ "ﺍﻟﻔﺘﺎﻭﻯ" (2 / 248 - 256) ﻓﺮﺍﺟﻌﻪ".
- ﺗﻤﺎﻡ ﺍﻟﻤﻨﺔ ﻓﻲ ﺍﻟﺘﻌﻠﻴﻖ ﻋﻠﻰ ﻓﻘﻪ ﺍﻟﺴﻨﺔ : ﻣﺤﻤﺪ ﻧﺎﺻﺮ ﺍﻟﺪﻳﻦ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ، ( 1 / 411 - 412). ﺍﻟﻤﻜﺘﺒﺔ ﺍﻹﺳﻼﻣﻴﺔ، ﺩﺍﺭ ﺍﻟﺮﺍﻳﺔ ﻟﻠﻨﺸﺮ : ﺍﻟﻄﺒﻌﺔ : ﺍﻟﺜﺎﻟﺜﺔ - 1409.
Tabbas Al-munawi ya nakalto; dukkan (hadisan da) aka riwaito akan falalar yin azumi, Sallah, cika-ciki... a ranar Ashura; bidi'a ce da makasan Husain(r) su ka kirkira...
قال المناوي:
...ما يروى في فضل صوم يوم عاشوراء والصلاة فيه والانفاق والخضاب والادهان والاكتحال بدعة ابتدعها قتلة الحسين(ر) وفي القنية للحنفية الاكتحال يوم عاشوراء لما صار علامة لبغض أهل البيت وجب تركه...
- فيض القدير شرح الجامع الصغير : المناوي، ج ٦، ص ٣٠٦. تاريخ الوفاة : ١٠٣١. تحقيق : تصحيح أحمد عبد السلام. الطبعة : الأولى. تاريخ النشر : ١٤١٥ - ١٩٩٤ م. دار الكتب العلمية بيروت - لبنان.
Sani Muh'd Sani Muh'd
Baban humaid Mnnu//Ng0027