IDAN SAU 1 ABUBAKAR YAYI HIJIRA; TARE ANNABI MUHAMMAD(SAW), ME YA SA BUKHARI ZAI RIWAITO ABDULLAH IBN UMAR YA NA TABBATAR DA ABUBAKAR YA YI HIJIRA NE TARE DA UMAR IBN KHATTAB, A MADADIN ANNABI(SAW)?
IDAN DUK HADISAN DA KE CIKIN SAHIHUL-BUKHARI SUN INGANTA; TA YA ZAMU WARWARE CIN KARO TSAKANIN RIWAYAR ABUBAKAR YA HIJIRA TARE DA ANNABI(SAW) DA RIWAYAR ABUBAKAR YAYI HIJIRA TARE DA UMAR?
TA YA ABUBAKAR ZAI KASANCE DAYA DAGA CIKIN WADANDA SALIM YA JAGORANTA SALLAH A QUBA; SANNAN KUMA A LOKACI DAYA YA KASANCE TARE DA ANNABI(SAW) A KOGO (AL-GAR) ALHALI AKWAI TAZARAR KILOMITA 400 TSAKANIN QUBA DA AL-GAR?
Bukhari ya riwaito daga Abdullah Ibn Umar cewa; Abubakar, Umar... suna cikin wadanda da suka fara yin Hijira zuwa Madinah; kafin Annabi Muhammad(saw) yayi tasa Hijirar, har ma Salim (daya daga cikin Sahabbai) ne yake jagorantar su Abubakar, Umar... Sallah a Quba. Salim ya jagoranci su Abubakar, Umar... Sallah ne; saboda ya fi su iya karatun Qur'ani:
692 حَدَّثَنَا إِبْرَاهِيمُ بْنُ الْمُنْذِرِ، قَالَ: حَدَّثَنَا أَنَسُ بْنُ عِيَاضٍ، عَنْ عُبَيْدِ اللَّهِ، عَنْ نَافِعٍ، عَنْ عَبْدِ اللَّهِ، قَالَ: لَمَّا قَدِمَ الْمُهَاجِرُونَ الْأَوَّلُونَ الْعُصْبَةَ مَوْضِعٌ بِقُبَاءٍ قَبْلَ مَقْدَمِ رَسُولِ اللَّهِ(ص)َ كَانَ يَؤُمُّهُمْ سَالِمٌ مَوْلَى أَبِي حُذَيْفَةَ، وَكَانَ أَكْثَرَهُمْ قُرْآنًا.
- صحيح البخاري : كتاب الأذان | باب إمامة العبد والمولى : ( 7175 ).
- سنن أبي داود ( 588 ).
7175 حَدَّثَنَا عُثْمَانُ بْنُ صَالِحٍ، حَدَّثَنَا عَبْدُ اللَّهِ بْنُ وَهْبٍ، أَخْبَرَنِي ابْنُ جُرَيْجٍ، أَنَّ نَافِعًا أَخْبَرَهُ، أَنَّ ابْنَ عُمَرَ(رَ) أَخْبَرَهُ، قَالَ: كَانَ سَالِمٌ مَوْلَى أَبِي حُذَيْفَةَ يَؤُمُّ الْمُهَاجِرِينَ الْأَوَّلِينَ وَأَصْحَابَ النَّبِيِّ(صَ) فِي مَسْجِدِ قُبَاءٍ، فِيهِمْ أَبُو بَكْرٍ وَعُمَرُ وَأَبُو سَلَمَةَ وَزَيْدٌ وَعَامِرُ بْنُ رَبِيعَةَ.
- صحيح البخاري : كتاب الأحكام | باب استقضاء الموالي واستعمالهم : ( 692 ).
- سنن أبي داود ( 588 ).
Kenan ko dai Abubakar ya Hijira ne tun kafin Annabi(saw) yayi tasa Hijirar, ko kuma Abubakar yayi Hijira fiye da sau 1?
IDAN ABUBAKAR YAYI HIJIRA TARE DA ANNABI(SAW), KUMA AYAR AL-GAR (TAUBA : 40) TANA TABBATAR DA FALALA ABUBAKAR AKAN SAURAN SAHABBAI; ME YA SA UMMUL-MUMININ AISHAH ZATA CE: BA WATA AYAR QUR'ANI DA TA SAUKA AKAN FALALAR KO ZARGIN ABUBAKAR DA ZURI'ARSA; FACE AYOYIN DA SUKA WANKE TA DAGA ZINA?
ME YA SA UMMUL-MUMININ AISHAH ZATA YI INKARI (KORE) SAUKAR DUK WATA AYAR QUR'ANI AKAN 'YAN GIDAN SU; FACE AYOYIN DA SUKA WANKETA; A GABAN SAHABBAI MASU YAWAN GASKE, ALHALI BABU WANI SAHABI DA YA CE MATA; AI AYAR AL-GAR TA SAUKA AKAN FALALAR BABANTA? KO SAHABBAI SUN JAHILCI SAUKAR AYAR AL-GAR AKAN ABUBAKAR?
SHIN TA YA MA UMMUL-MUMININ AISHAH ZATA MANTA DA SAUKAR AYAR AL-GAR AKAN BABANTA; HAR TA KAI TANA INKARIN SAUKAR DUK WATA AYAR QUR'ANI AKANTA KO DANGINTA FACE AYOYIN DA SU KE MAGANA AKAN WANKETA DAGA YIN ZINA?
Bukhari ya riwaito Ummul-muminin tana inkari (kore) saukar duk wata ayar Qur'ani akan falala ko zargin Abubakar da Ahlinsa (Zuriyarsa). Ummul-muminin Aisha ta tabbatar ayoyin da suka wanketa daga yin Zina; su kadai ne Allah ya saukar akan 'yan gidansu kacokaf:
4827 حَدَّثَنَا مُوسَى بْنُ إِسْمَاعِيلَ، حَدَّثَنَا أَبُو عَوَانَةَ، عَنْ أَبِي بِشْرٍ، عَنْ يُوسُفَ بْنِ مَاهَكَ، قَالَ: كَانَ مَرْوَانُ عَلَى الْحِجَازِ اسْتَعْمَلَهُ مُعَاوِيَةُ، فَخَطَبَ، فَجَعَلَ يَذْكُرُ يَزِيدَ بْنَ مُعَاوِيَةَ لِكَيْ يُبَايَعَ لَهُ بَعْدَ أَبِيهِ، فَقَالَ لَهُ عَبْدُ الرَّحْمَنِ بْنُ أَبِي بَكْرٍ شَيْئًا، فَقَالَ: خُذُوهُ. فَدَخَلَ بَيْتَ عَائِشَةَ، فَلَمْ يَقْدِرُوا، فَقَالَ مَرْوَانُ: إِنَّ هَذَا الَّذِي أَنْزَلَ اللَّهُ فِيهِ: (وَالَّذِي قَالَ لِوَالِدَيْهِ أُفٍّ لَكُمَا أَتَعِدَانِنِي). فَقَالَتْ عَائِشَةُ مِنْ وَرَاءِ الْحِجَابِ: مَا أَنْزَلَ اللَّهُ فِينَا شَيْئًا مِنَ الْقُرْآنِ إِلَّا أَنَّ اللَّهَ أَنْزَلَ عُذْرِي. كَانَ مَرْوَانُ عَلَى الْحِجَازِ اسْتَعْمَلَهُ مُعَاوِيَةُ، فَخَطَبَ، فَجَعَلَ يَذْكُرُ يَزِيدَ بْنَ مُعَاوِيَةَ لِكَيْ يُبَايَعَ لَهُ بَعْدَ أَبِيهِ، فَقَالَ لَهُ عَبْدُ الرَّحْمَنِ بْنُ أَبِي بَكْرٍ شَيْئًا، فَقَالَ: خُذُوهُ. فَدَخَلَ بَيْتَ عَائِشَةَ، فَلَمْ يَقْدِرُوا، فَقَالَ مَرْوَانُ: إِنَّ هَذَا الَّذِي أَنْزَلَ اللَّهُ فِيهِ : (وَالَّذِي قَالَ لِوَالِدَيْهِ أُفٍّ لَكُمَا أَتَعِدَانِنِي). فَقَالَتْ عَائِشَةُ مِنْ وَرَاءِ الْحِجَابِ: مَا أَنْزَلَ اللَّهُ فِينَا شَيْئًا مِنَ الْقُرْآنِ إِلَّا أَنَّ اللَّهَ أَنْزَلَ عُذْرِي.
- صحيح البخاري كتاب التفسير. | سورة الأحقاف. | باب : والذي قال لوالديه أف لكما (4827). ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ : ﺝ 6 ﺹ 42، ﺗﺎﺭﻳﺦ ﺍﺑﻦ ﺍﻷﺛﻴﺮ: ﺝ 3 ﺹ 199، ﺍﻷﻏﺎﻧﻲ : ﺝ 16 ﺹ 90، ﺍﻟﺒﺪﺍﻳﺔ ﻭﺍﻟﻨﻬﺎﻳﺔ : ﺝ 8 ﺹ 96.
IDAN ASMA'U 'YAR ABUBAKAR CE TA KE KAIWA ANNABI(SAW) DA ABUBAKAR ABINCI A LOKACIN DA SU KE CIKIN AL-GAR; TA YA HAKAN ZAI YIWU ALHALI A LOKACIN ASMA'U TANA HABASHA TARE DA MIJINTA AZ-ZUBAIR, MUSAMMAN IDAN MUN YI LA'AKRI DA NISAN DUBBAN MILAMILAI DA KE TSAKANIN HABASHA DA AL-GAR?
ﻳﻘﻮﻟﻮﻥ ﺃﻥ ﺃﺳﻤﺎﺀ ﺑﻨﺖ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ ﻫﻲ ﺍﻟﺘﻲ ﻛﺎﻧﺖ ﺗﺄﺧﺬ ﻟﻠﺮﺳﻮﻝ (ﺹ) ﻭﺃﺑﻮﻫﺎ ﺍﻟﻄﻌﺎﻡ ﻓﻲ ﺍﻟﻐﺎﺭ، ﻓﻜﻴﻒ ﺗﺴﺘﻄﻴﻊ ﺃﻥ ﺗﻜﻮﻥ ﻓﻲ ﻣﻜﺎﻧﻴﻦ ﻳﺒﻌﺪﺍﻥ ﺁﻻﻑ ﺍﻷﻣﻴﺎﻝ، ﺣﻴﺚ ﻛﺎﻧﺖ ﻣﻊ ﺯﻭﺟﻬﺎ ﺍﻟﺰﺑﻴﺮ ﺑﻦ ﺍﻟﻌﻮﺍﻡ ﻓﻲ ﺍﻟﺤﺒﺸﺔ ﻓﻲ ﺫﻟﻚ ﺍﻟﻮﻗﺖ، ﻭﺍﻟﻐﺎﺭ ﻛﺎﻥ ﻓﻲ ﺃﻃﺮﺍﻑ ﻣﻜﺔ؟ (ﺍﻟﺜﻘﺎﺕ ﻻﺑﻦ ﺣﺒﺎﻥ، ﺝ 3 ﺹ 23).
TA YA ZAMU WARWARE CIN KARO TSAKANIN RIWAYOYIN DA KE CEWA; ASMA'U 'YAR ABUBAKAR TA CE; BA SU SAN INDA ANNABI(SAW) YAKE BA; BAYAN YAYI HIJIRA HAR TSAWON KWANA 3. DA RIWAYAR DA KE CEWA; ITA CE TAKE KAI MASU ABINCI A WANNAN KWANAN 3?
ﻭ مع أنهم ﻗﺪ ﺭﻭﻭﺍ ﻋﻦ ﺃﺳﻤﺎﺀ، ﺃﻧّﻬﺎ ﻗﺎﻟﺖ: ﻣﻜﺜﻨﺎ ﺛﻼﺙ ﻟﻴﺎﻝ ﻻ ﻧﺪﺭﻱ ﺃﻳﻦ ﺗﻮﺟّﻪ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ(ص)، ﺣﺘّﻰ ﺃﻗﺒﻞ ﺭﺟﻞ ﻣﻦ ﺍﻟﺠﻦّ ﻣﻦ ﺃﺳﻔﻞ ﻣﻜّﺔ ﻳﻐﻨّﻲ ﺑﺄﺑﻴﺎﺕ ﻣﻦ ﺍﻟﺸﻌﺮ ﻏﻨﺎﺀ ﺍﻟﻌﺮﺏ (ﺗﺎﺭﻳﺦ ﺍﻟﻄﺒﺮﻱ : 2 : 104 ﻫﺠﺮﺓ ﺍﻟﻨﺒﻲّ(ص)، ﺍﻟﻤﻨﺘﻈﻢ ﻓﻲ ﺗﺎﺭﻳﺦ ﺍﻷُﻣﻢ ﻭﺍﻟﻤﻠﻮﻙ : 3 : 53 ﺫﻛﺮ ﺇﻗﺎﻣﺘﻬﻤﺎ ﻓﻲ ﺍﻟﻐﺎﺭ ﻭﻣﺎ ﺟﺮﻯ ﻟﻬﻤﺎ ﻓﻴﻪ، ﺍﻟﺴﻴﺮﺓ ﺍﻟﻨﺒﻮﻳﺔ، ﻻﺑﻦ ﻫﺸﺎﻡ : 2 : 337 : ﻫﺠﺮﺓ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪّ(ص).
MU KADDARA ASMA'U 'YAR ABUBAKAR CE TAKE KAIWA ANNABI(SAW) DA ABUBAKAR ABINCI A AL-GAR HAR TSAWON KWANA 3; SHIN YA AKA YI KAFIRAN QURAISHAWA BASU GANTA BA, IDAN MUN YI LA'AKARI DA KARAKAINA DA KAFIRAN KE YI DON GANO INDA ANNABI(SAW) YA BUYA?
A LOKACIN DA ASMA'U KE KAIWA ANNABI(SAW) DA ABUBAKAR ABINCI A AL-GAR; SHIN TA YA TAKE BUYEWA 'YAN GIDANSU, MUSAMAN BABAN ABUBAKAR; ABU QUHAFA, DA DAN ABUBAKAR ABDUL-UZZA (ABDULRAHMAN IBN ABUBAKAR...), KASANTUWAR A LOKACIN BASU MUSULUNTA BA?
ﻭﻳﺮﺩ ﺃﻳﻀﺎً ﻋﻠﻰ ﺑﻌﺾ ﺭﻭﺍﻳﺎﺗﻬﻢ ﺍﻟﺘﻲ ﺗﺪّﻋﻲ ﻓﻀﻼً ﻵﻝ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ، ﻣﻦ ﺃﻥّ ﺍﺑﻨﻪ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ ﻛﺎﻥ ﻳﺄﺗﻴﻬﻢ ﺑﺎﻷﺧﺒﺎﺭ ﻭﺍﻷﻧﺒﺎﺀ، ﻭﺃﻥّ ﺃﺳﻤﺎﺀ ﺻﻨﻌﺖ ﻟﻬﻢ ﺍﻟﻄﻌﺎﻡ، ﻭﺳُﻤّﻴﺖ ﻋﻨﺪ ﺫﻟﻚ ﺑـ (ﺫﺍﺕ ﺍﻟﻨﻄﺎﻗﻴﻦ)، ﺃﻧّﻪ : ﺃﻳﻦ ﻛﺎﻥ ﻋﻨﻬﻢ ﺍﺑﻨﻪ ﺍﻵﺧﺮ ﺍﻟﻜﺎﻓﺮ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ، ﺍﻟﺬﻱ ﻛﺎﻥ ﺍﺳﻤﻪ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻌﺰّﻯ (ﺍﻟﻤﺴﺘﺪﺭﻙ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺼﺤﻴﺤﻴﻦ : 3 : 474 ﻛﺘﺎﺏ ﻣﻌﺮﻓﺔ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ، ﻣﻨﺎﻗﺐ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ)، ﻭﺍﻟﺬﻱ ﺧﺮﺝ ﻣﻊ ﺍﻟﻤﺸﺮﻛﻴﻦ ﻓﻲ ﺑﺪﺭ ﻭﺃُﺣﺪ ﻭﻃﻠﺐ ﺍﻟﺒﺮﺍﺯ، ﻓﺄﺭﺍﺩ ﺃﺑﻮ ﺑﻜﺮ ﺃﻥ ﻳﺨﺮﺝ ﻟﻪ، ﻓﻤﻨﻌﻪ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ(ص) ﻭﻗﺎﻝ ﻟﻪ: (ﻣﺘّﻌﻨﺎ ﺑﻨﻔﺴﻚ) (ﺗﺎﺭﻳﺦ ﻣﺪﻳﻨﺔ ﺩﻣﺸﻖ :35 : 28 (3855).
IDAN HAR ANNABI(SAW) ZAI YI HIJIRA DA RANA TSAKA (KATA), KUMA YA FARA HIJIRAR TA SA DAGA GIDAN ABUBAKAR, TARE DA CEWA DUKKAN MUTANE NA KALLONSA; ME ZAI SA YA BUYA A AL-GAR, ALHALI YAYI HIJIRARSA BA TARE DA TSORO KO FARGABAR KOWA BA?
IDAN HAR ANNABI(SAW) YANA DA CIKAKKEN 'YAN CI DA WALWALA; ME ZAI SA MA YAYI HIJIRA?
TA ZAMU WARWARE CIN KARO TSAKANIN HADISAN DA SU KE CEWA; ANNABI(SAW) YA FARA HIJIRARSA NE DA DARE, HAR IMAM ALI(AS) NE YAYI BARCI A SHIMFIDARSA A WANNAN DAREN. DA HADISAN DA KE CEAW; ANNABI(SAW) YAYI FARA HIJIRARSA NE DA RANA TSAKA DAGA GIDAN ABUBAKAR?
ﺗﻀﺎﺭﺑﺖ ﺍﻵﺭﺍﺀ ﻭﺍﻟﺮﻭﺍﻳﺎﺕ، ﻓﺄﻳﻬﻤﺎ ﺍﻟﺼﺤﻴﺢ، ﺃﻥ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ(ﺹ) ﺧﺮﺝ ﻣﻦ ﻣﻨﺰﻝ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ ﻧﻬﺎﺭﺍ؟ ﺃﻡ ﻟﺤﻖ ﺑﻪ ﺃﺑﻮ ﺑﻜﺮ؟ وﻳﻘﻮﻟﻮﻥ ﺗﻮﺟﻪ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ(ﺹ) ﺇﻟﻰ ﺑﻴﺖ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ، ﻭﻫﺬﺍ ﺍﻟﺒﻴﺖ ﻛﺎﻥ ﻳﻀﻢ ﻛﻔﺎﺭﺍ ﻣﻨﻬﻢ ﺃﻡ ﺭﻭﻣﺎﻥ ﻭﺃﺑﻲ ﻗﺤﺎﻓﺔ ﻭﻋﺒﺪﺍﻟﻌﺰﻯ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ (ﺗﺎﺭﻳﺦ ﺍﺑﻦ ﻋﺴﺎﻛﺮ ﺝ 13 ﺹ 280)، ﻓﻜﻴﻒ ﻳﺘﻮﺟﻪ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ(ﺹ) ﻣﺒﺎﺷﺮﺓ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻤﺸﺮﻛﻴﻦ ﻭﻫﻮ ﻫﺎﺭﺏ ﻣﻨﻬﻢ؟ ﻫﻞ ﻳﻌﻘﻞ ﺃﻥ ﻳﺘﻜﻠﻢ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ(ﺹ) ﻋﻦ ﻫﺠﺮﺗﻪ ﻓﻲ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﺒﻴﺖ ﺍﻟﻤﺸﺤﻮﻥ ﺑﺎﻟﻜﻔﺎﺭ؟ ﺃﺟﻤﻌﺖ ﺍﻟﺮﻭﺍﻳﺎﺕ ﺃﻥ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ(ﺹ) ﺗﻮﺟﻪ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻐﺎﺭ ﻭﺣﻴﺪﺍ ﻓﺮﻳﺪﺍ ( ﻣﺴﻨﺪ ﺃﺣﻤﺪ: ﺝ 1 ﺹ 331، ﺍﻟﻤﺴﺘﺪﺭﻙ: ﺝ 3 ﺹ 133، ﻓﺘﺢ ﺍﻟﺒﺎﺭﻱ: ﺝ 7 ﺹ 8، ﺳﻨﻦ ﺍﻟﻨﺴﺎﺋﻲ: ﺝ 5 ﺹ 113، ﺷﻮﺍﻫﺪ ﺍﻟﺘﻨﺰﻳﻞ: ﺝ 1 ﺹ 135) ، ﻣﻦ ﺃﻳﻦ ﺃﺗﺖ ﻓﺮﻳﺔ ﻟﺤﻮﻕ ﺃﺑﻮ ﺑﻜﺮ ﺑﻪ ﺃﻭ ﺫﻫﺎﺑﻪ ﻟﺒﻴﺖ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ؟
ﻛﻴﻒ ﻧﻜﺬّﺏ ﺭﻭﺍﻳﺔ ﺻﺤﻴﺤﺔ ﻭﺣﺎﺩﺛﺔ ﻣﺘﻮﺍﺗﺮﺓ، ﻭﻫﻲ ﻧﻮﻡ ﺃﻣﻴﺮ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ(ع) ﻓﻲ ﻓﺮﺍﺷﻪ(ص)، ﻭﺧﺮﻭﺟﻪ(ص) ﻟﻴﻼً ﻭﺣﺪﻩ ﺑﻌﺪ ﺃﻥ ﺭﻣﻰ ﺍﻟﺘﺮﺍﺏ ﻓﻲ ﻭﺟﻮﻫﻬﻢ ﻭﻭﺿﻌﻪ ﻋﻠﻰ ﺭﺅﻭﺳﻬﻢ؟ ﻛﻤﺎ ﺭﻭﻯ ﺫﻟﻚ ﺍﻟﺤﺎﻛﻢ ﻓﻲ ﻣﺴﺘﺪﺭﻛﻪ ﻭﺻﺤّﺤﻪ (ﺍﻟﻤﺴﺘﺪﺭﻙ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺼﺤﻴﺤﻴﻦ : 3 : 133) ، ﻭﻭﺍﻓﻘﻪ ﺍﻟﺬﻫﺒﻲ (ﺍﻟﻤﺴﺘﺪﺭﻙ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺼﺤﻴﺤﻴﻦ ﺑﻬﺎﻣﺶ ﺗﻠﺨﻴﺺ ﺍﻟﺬﻫﺒﻲ : 3 : 344. ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ : 4710). ﻭﻗﺎﻝ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ: ﻭﻫﻮ ﻛﻤﺎ ﻗﺎﻻ. (ﺳﻠﺴﻠﺔ ﺍﻷﺣﺎﺩﻳﺚ ﺍﻟﺼﺤﻴﺤﺔ : 5 : 264. ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ : 2223). ﻓﻠﻮ ﻛﺎﻥ ﺧﺮﻭﺟﻪ ﻓﻲ ﺍﻟﻨﻬﺎﺭ، ﻟﻤﺎ ﻧﺎﻡ ﻓﻲ ﻓﺮﺍﺷﻪ ﺃﻣﻴﺮ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ(ع). ﻭﻟﻮ ﻛﺎﻥ ﺃﺑﻮ ﺑﻜﺮ ﻳﻌﻠﻢ ﺑﺎﻟﻬﺠﺮﺓ، ﺃﻭ ﺃﻧّﻪ(ص) ﻫﺎﺟﺮ ﻣﻦ ﺑﻴﺘﻪ، ﻟﻤﺎ ﺟﺎﺀ ﺇﻟﻰ ﺑﻴﺖ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ(ص).
LOKACIN DA DAN JAGORAN KAFIRAN QURAISHAWA (ﻛﺮﺯ ﺑﻦ ﻋﻠﻘﻤﺔ ﺍﻟﺨﺰﺍﻋﻲ) YA GA SAWON KAFAR ANNABI(SAW) HAR YAKE TABBATAR DA SUN YI KAMA DA NA ANNABI IBRAHIM(AS); ME YA SA BAI GA NA ABUBAKAR BA? TARE DA CEWA A LOKACIN AKWAI DAN ABUBAKAR A TAWAGAR KAFIRAI; YA AKA YI BAI GANE SAWUN KAFAR BABANSA?
وﻳﻘﻮﻟﻮﻥ ﺃﻥ ﺩﻟﻴﻞ ﺍﻟﻤﺸﺮﻛﻴﻦ (ﻛﺮﺯ ﺑﻦ ﻋﻠﻘﻤﺔ ﺍﻟﺨﺰﺍﻋﻲ) ﻋﻨﺪﻣﺎ ﺭﺃﻯ ﺁﺛﺎﺭ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ(ﺹ) ﻋﺮﻓﻬﺎ ﺑﺤﺠﺔ ﺃﻧﻬﺎ ﻣﺸﺎﺑﻬﺔ ﻵﺛﺎﺭ ﺇﺑﺮﺍﻫﻴﻢ(ﻉ)، ﻓﻠﻤﺎﺫﺍ ﻟﻢ ﻳﺬﻛﺮ ﻣﺸﺎﻫﺪﺗﻪ ﻵﺛﺎﺭ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ؟ ﻛﺎﻥ ﻣﻦ ﺑﻴﻦ ﺍﻟﻤﺸﺮﻛﻴﻦ ﻋﺒﺪﺍﻟﻌﺰﻯ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ، ﻓﻜﻴﻒ ﻟﻢ ﻳﺘﻌﺮﻑ ﻋﻠﻰ ﺁﺛﺎﺭ ﺃﻗﺪﺍﻡ ﺃﺑﻴﻪ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ؟
SHIN ABUBAKAR NE KAFIRAN MAKKAH SUKA TILASTAWA YIN HIJIRA KO ANNABI(SAW)?
IDAN AYAR AL-GAR (TAUBA : 40) TANA TABBATAR DA ANNABI YAYI HIJIRA TARE DA ABUBAKAR; ME YA SA A AYAR ALLAH YA TABBATAR DA WANDA KAFIRAI SUKA TILASTAWA YIN HIJIRA MUTUM 1 NE; BA MUTUM 2 BA?
IDAN LOKACIN DA ANNABI(SAW) ZAI FITA DAGA MAKKAH DON YIN HIJIRA ZUWA MADINA YA FITA TARE DA ABUBAKAR; ME YA SA ALLAH ZAI CE: ﺇﺫ ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻛﻔﺮﻭﺍ (YAYINDA KAFIRAI SUKA CILASTA MASA HIJIRA), A MADADIN ﺇﺫ ﺃﺧﺮﺟﻬﻤﺎ (YAYINDA KAFIRAI SUKA TILASTA MASU); TUNDA MUTUM 2 NE?
ME YA SA AYAR ZATA YI AMFANI DA LAMIRI (PRONOUN) NA MUTUM 1; A MADADIN LAMIRIN MUTUM 2, TUNDA ANNABI(SAW) YA FITA HIJARASA NE DA ABUBAKAR?
ﺍﻵﻳﺔ ﺗﻘﻮﻝ: (ﺇﺫ ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻛﻔﺮﻭﺍ)(التوبة : 40)، ﺃﻱ ﺃﻥ ﺍﻟﺬﻱ ﺃﺧﺮﺝ ﻣﻦ ﻣﻜﺔ ﻭﻛﺎﻥ ﻣﻄﺎﺭﺩﺍ ﻣﻦ ﻗﺒﻞ ﺍﻟﻜﻔﺎﺭ ﻫﻮ ﺷﺨﺺ ﻭﺍﺣﺪ ﺑﻠﺤﺎﻅ ﺍﻵﻳﺔ، ﺣﻴﺚ ﻟﻢ ﺗﻘﻞ (ﺇﺫ ﺃﺧﺮﺟﻬﻤﺎ)، ﻭﻃﺒﻴﻌﻲ ﺫﻟﻚ ﺍﻟﺸﺨﺺ ﻫﻮ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ(ﺹ)، اذن ﻳﺜﺒﺖ ﻟﺪﻳﻨﺎ ﺃﻥ ﺃﺑﺎ ﺑﻜﺮ ﻟﻢ ﻳﻜﻦ مهاجرا أو ﻣﻼﺣﻘﺎ ﺃﻭ ﻣﻄﺎﺭﺩﺍ ﻣﻦ ﻗﺒﻞ ﺍﻟﻤﺸﺮﻛﻴﻦ ﻭﻟﻢ ﻳﺨﺮﺝ ﻣﻊ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ(ﺹ)؟ ﻓﻜﻴﻒ ﻳﻜﻮﻥ ﺍﻟﻘﻮﻝ ﺑﺄﻥ ﺃﺑﻮ ﺑﻜﺮ هاجر أو ﻟﺤﻖ ﺑﺎﻟﻨﺒﻲ (ﺹ)؟
TABBAS BUKHARI DA WASU MALAMAN AHLUS-SUNNAH MASU YAWAN GASKE SUN RIWAITO CEWA; ANNABI(SAW) YA YI HIJIRA TARE ABUBAKAR DA WANI 'DAN JAGORA MAI SUNA: ABDULLAH IBN BAKAR:
2264 حَدَّثَنَا يَحْيَى بْنُ بُكَيْرٍ، حَدَّثَنَا اللَّيْثُ، عَنْ عُقَيْلٍ، قَالَ ابْنُ شِهَابٍ: فَأَخْبَرَنِي عُرْوَةُ بْنُ الزُّبَيْرِ، أَنَّ عَائِشَةَ(ر) زَوْجَ النَّبِيِّ(ص)َ قَالَتْ: وَاسْتَأْجَرَ رَسُولُ اللَّهِ(ص) وَأَبُو بَكْرٍ رَجُلًا مِنْ بَنِي الدِّيلِ هَادِيًا خِرِّيتًا، وَهُوَ عَلَى دِينِ كُفَّارِ قُرَيْشٍ، فَدَفَعَا إِلَيْهِ رَاحِلَتَيْهِمَا وَوَاعَدَاهُ غَارَ ثَوْرٍ بَعْدَ ثَلَاثِ لَيَالٍ بِرَاحِلَتَيْهِمَا صُبْحَ ثَلَاثٍ.
- صحيح البخاري ( 2263 ).
KENAN ANNABI(SAW) YAYI HIJIRA TA DA ABUBAKAR DA IBN BAKAR?
TO ME YA SA AYAR AL-GAR TA TABBATAR ANNABI(SAW) YA KASANCE TARE DA MUTUM 1 NE A KOGO; AMADADIN MUTUM 2, TUNDA AYAR CEWA TAYI: ﺛﺎﻧﻲ ﺍﺛﻨﻴﻦ???
IDAN ABUBAKAR NE YA KASANCE TARE DA ANNABI(SAW) A AL-GAR; TO INA IBN BAKAR YA KE A LOKACIN?
IDAN LOKACIN DA ANNABI(SAW) DA ABUBAKAR SUKA KASARA (ISA) ZUWA AL-GAR BASA TARE DA IBN BAKAR; TA YA ZASU IYA KARASAWA ZUWA AL-GAR BA TARE DA 'DAN JAGORANSU BA?
IDAN IBN BAKAR YANA TARE DA ANNABI(SAW) A AL-GAR; KENAN IBN BAKAR NE ﺛﺎﻧﻲ ﺍﺛﻨﻴﻦ BA ABUBAKAR BA?
ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺒﻌﺾ ﺃن ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﺃﺭﻳﻘﻂ ﺑﻦ ﺑﻜﺮ ﺃﺳﻠﻢ ﻓﻴﻤﺎ ﺑﻌﺪ، ﻓﻘﺪ ﻋﺪﻩ ﺍﻟﺬﻫﺒﻲ ﻣﻦ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ. (ﺍﻹﺻﺎﺑﺔ ﻓﻲ ﺗﻤﻴﻴﺰ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ، ج 4 ، ﺹ 5). وﺇﻥ ﻗﺎﻟﻮﺍ ﺃﻥ ﻋﺒﺪﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﺃﺭﻳﻘﻂ ﺑﻦ ﺑﻜﺮ ﻛﺎﻥ ﻣﺸﺮﻛﺎ، ﻧﻘﻮﻝ ﻭﻛﻴﻒ ﻟﻠﻤﺸﺮﻙ ﺃﻥ ﻳﺴﺎﻋﺪ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ(ﺹ)؟ ان ﺍﺑﻦ ﺑﻜﺮ ﻛﺎﻥ ﻳﻤﺎﺭﺱ ﺍﻟﺘﻘﻴﺔ ﻭﻛﺎﻥ ﻳﺨﻔﻲ ﺇﺳﻼﻣﻪ، ﻭﻛﺎﻥ ﻣﻦ ﺃﺷﻬﺮ ﺍﻷﺩﻻﺀ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻄﺮﻳﻖ.
KO DAI 'YAN SIYASA, MAGOYA BAYAN ABUBAKAR DA MASU MURGUDA TARIHI NE SUKA CANZA SUNAN MUTUMIN DA YA KASANCE TARE DA ANNABI(SAW) A AL-GAR; A MADADIN IBN BAKAR, SAI AKA MURGUDA ZUWA ABUBAKAR?
ﺍﻟﻈﺎﻫﺮ ﺃﻥّ ﺍﻟﻤﺎﻛﺮﻳﻦ ﻗﺪ ﻗﺎﻣﻮﺍ ﺑﺘﺼﺤﻴﻒ ﻭﺗﺰﻭﻳﺮ ﻛﺒﻴﺮﻳﻦ، ﻟﻴﻮﺍﻓﻖ ﺍﺳﻢ (ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ) ﺍﺳﻢ (ﺍﺑﻦ ﺑﻜﺮ)؛ ﻓﻘﺪ ﻏﻴّﺮﻭﺍ ﺍﺳﻢ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ ﺍﻟﺤﻘﻴﻘﻲ (ﻋﺘﻴﻖ)، ﻭﺟﻌﻠﻮﻩ (ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ) ﻟﻴﻮﺍﻓﻖ ﺍﺳﻢ (ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ) ﺑﻦ ﺃُﺭﻳﻘﻂ ﺑﻦ ﺑﻜﺮ. (ﻣﺨﺘﺼﺮ ﺗﺎﺭﻳﺦ ﺩﻣﺸﻖ، ﻻﺑﻦ ﻋﺴﺎﻛﺮ ﺝ 13 ﺹ 35)، ﻭﺑﻬﺬﺍ ﺑﻘﻲ ﺍﻟﺘﻐﻴﻴﺮ ﺑﻴﻦ (ﺍﺑﻦ ﺑﻜﺮ)، ﻭ (ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ)، ﻭﻫﻮ ﺳﻬﻞ ﻭﺑﺴﻴﻂ؛ ﻷﻥّ ﺍﻟﻜﺘﺎﺑﺔ ﻓﻲ ﺍﻟﺴﺎﺑﻖ ﻟﻢ ﺗﻜﻦ ﻣﻨﻘﻮﻃﺔ، ﻟﺬﺍ ﻓﺈﻥّ ﺍﺳﻢ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮ ﻭﻛﺬﻟﻚ ﺍﺑﻦ ﺑﻜﺮ ﻳﻜﺘﺒﺎﻥ ﺑﺎﻟﻄﺮﻳﻘﺔ ﻧﻔﺴﻬﺎ. ولكن اسم أبو بكر الحقيق عتيق، وقيل لقبه: عتيق... - تاريخ ابن معين رواية الدوري (3/3) . - تهذيب الكمال (15/282). - تهذيب التهذيب (2/383). - تقريب التهذيب (صـ 526). - الجرح والتعديل (5/111) رقم (508). - التاريخ الكبير (5/1)رقم(1). - الثقات لابن حبان(2/151). - تاريخ الإسلام (2/60). - مشاهير علماء الأمصار (صـ 10). - الكاشف للذهبي (1/573).
Sani Muh'd Sani Muh'd
Baban humaid Mnnu//Ng0027