—Inji Sheikh Ibraheem Zakzaky [H] Yana Cewa:

 




“Allah ya jiƙan Imam Khumaini (Q.S) wanda yake shi yasan zamanin sa. Allah ya bashi fahimtar zamaninsa yadda ya kamata.  Lokacin yana ‘France’ An taɓa samun sa’insa tsakanin Malaman Hauza da Malaman Jami'a! Su waƴannan suna ganin Malaman Hauza basu waye ba‚ su ƴan Jami’a ne! Su Kuma Malaman Hauza suna cewa Ƴan Jami’a jahillai ne kawai. Sai Imam Khumaini (Q.s) ya fito yace ba haka bane‚ kowa da aikinsa‚ kuma kowa ana buƙatansu‚ kuma kowa a girmama shi akan aikin shi‚ don ba wanda ba a buƙatarsa.”


“Haka rayuwa take. Ana buƙatar kowane! Idan kaje aikin likita (Fisabilillahi) ba (Fisabilil Mali) ba‚ to jihadi kake yi. In kana koyon Engniaring (Fisabilillahi) jihadi kake yi. In kana karanta ko wani fanni (Fisabilillahi) ne. kai jihadi kake‚ In (Fisabilil Mali) kake baka samu (Mali) ba‚ kayi asara.”


— Sheikh Ibraheem Zakzaky [H] cikin jawabin ziyarar Ɗaliban Fosa ranar 27/09/2023 a gidan sa dake Abuja.

Da'irar Ramin kura_

Baban humaid Mnnu//Ng0027


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post