Abin da yasa mu Kiristoci muke goyon bayan Shaikh Zakzaky, Inji Fasto Philemon Adams.
Duk Kiristan da ba ya so a zauna lafiya, to ba cikakken Kirista bane, wannan dalilin ne ya sa ƙungiyar kiristoci suke goyan bayan Sayyid Zakzaky (H), saboda nuni da yake da a zauna lafiya a haɗa kai.
-Inji Fasto Philemon Adams Daga CTC Church Sabon Garin Zariya a wajen taron Maulidin Imam Ali (AS) a Fudiyyah Zariya 1445.
Tags:
Cuta da Magani