Jajirtaccan Shugaban Qasar Iran Kagama naka aikin.

 


Wadannan wadansu hotunan sirrine na shogaba EBRAHEEM RAISI tsohon shugaban Qasar Iran a fagyan Daga lokacin fafatawarsu da haramtacciyar kasar isra'ela a kudancin kasar Lebanon.


Wannan Yana nunamaka darussa masu yawa da suka hada da Muhimmancin rike sirri a Muslunci da Kuma yin aiki tukuru domin sauke nauyin da yarataya a wuyanka batare da la'akari da girmankaba ko muqaminka ba..


Allah ta'alah ya gafartamasu allah kuma ya karbi shahadarsa alfarmar sayyeda ma'asumah (sa).. 


Mnnu//Ng0027📝

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post