IMAM ALI SHOTOKAN KARATE TEAM IN NIGERIA KARKASHIN JAGORANCI SAYYED IBRAHEEM ZAKZAKY (H)

 



IMAM ALI SHOTOKAN KARATE TEAM NIGERIA:

Muna Kara miƙa sakwan ta’aziyyar mu zuwaga su Ƙa'id sayyed Ali Khamene'i da Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) da kuma al’ummar ƙasar Iran baki ɗaya, da sauran Musulman Duniya, akan wanann babban rashi da muka yi.


Allah ya karɓi shahadarsu, ya ɗaukaka matsayinsu, ya cike mana gurbinsu da waɗanda suka fisu.


                               25/05/2024

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post