Sayyed Mohammad Babban Ɗan Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya kai ziyara ofishin jakadancin Iran dake Abuja a yau domin ta'aziyyar shahadar shugaba Sayyed Ibraheem Ra'isi (Rahimahullah) da ministan harkokin wajen kasar Dr. Hussein Amirabdullahian.
Allah ya amshi shahadarsu. Ilahi Amin.
@Szakzakyoffice
#AlfatihaWithSalawat
#PrayForPalestine
14/Zulqada/1445
22/05/2024
Ilahey warabiy
ReplyDelete