HALARCIN MACE TA SHAYAR DA MIJIN WATA NONO KO DA BA MUHARRAMINTA BANE !!!

@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

HADISAN YIWA ANNABI (S. A. W. W) QARYA DA SUNAN SUNZO CIKIN SAHIHAN LITTAFAI 

Kamar dai yadda ake kawowa ne cikin maganar malam Bahaushe cewa : "IDAN MAFADIN MAGANA WAWA NE BA KOWANNE MAJIYINTA NE WAWA BA ."

An samu maganganu cikin riwayoyi masu cin zarafin fiyayyen halitta Manzo Muhammad (S.A.W.W) wadanda manyan malamai suka rubuta su kuma suka inganta su cikin littafansu, har ya zama ana karantar dasu a haka cikin al'ummar musulmi da sunan yana Sunnah, alhali cin zarafi ne ko jingina qarya ga wanda Allah yayi masa shaidar gaskiya da riqon amana. 

Wannan riwaya da za mu kawo na daga cikin munanan hadisan da ake jingina su ga Annabi (S. A.W.W) alhali qarya ce wacce wasu daga cikin Sahabbai suka qirqira don cin zarafin Annabi. Sai dai kuma mafi yawan mutane sun gamsu da a tabbatar da wannan qarya ga Annabi (S.A.W.W) don a kare mutuncin wadanda suka qirqira, wato maimakon a qaryata su gara a tabbatar da ita ko da kuwa za a kalli Annabi (S. A. W. W) da wannan mummunan abu. 

Ga misali nan tafe cikin Sunan na Ibn Majah. 

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

باب رِضَاعِ الْكَبِيرِ: 

BABIN SHAYAR DA BABBA (Nono) 

2019- حَدَّثَنَا هِشَامُ بْنُ عَمَّارٍ حَدَّثَنَا سُفْيَانُ بْنُ عُيَيْنَةَ عَنْ عَبْدِ الرَّحْمَنِ بْنِ الْقَاسِمِ عَنْ أَبِيهِ عَنْ عَائِشَةَ قَالَتْ جَاءَتْ سَهْلَةُ بِنْتُ سُهَيْلٍ إِلَى النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ فَقَالَتْ يَا رَسُولَ اللَّهِ إِنِّي أَرَى فِي وَجْهِ أَبِي حُذَيْفَةَ الْكَرَاهِيَةَ مِنْ دُخُولِ سَالِمٍ عَلَيَّ. فَقَالَ النَّبِيُّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ: ((أَرْضِعِيهِ)). قَالَتْ كَيْفَ أُرْضِعُهُ وَهُوَ رَجُلٌ كَبِيرٌ فَتَبَسَّمَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ وَقَالَ: ((قَدْ عَلِمْتُ أَنَّهُ رَجُلٌ كَبِيرٌ)). فَفَعَلَتْ فَأَتَتِ النَّبِيَّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ فَقَالَتْ مَا رَأَيْتُ فِي وَجْهِ أَبِي حُذَيْفَةَ شَيْئًا أَكْرَهُهُ بَعْدُ. وَكَانَ شَهِدَ بَدْرًا. 

Hishaam Bn Ammar ya bamu labari, Sufyanu Bn Uyainata ya bamu labari daga Abdurrahman Bn Qaseem, daga babansa daga A'ishata tace :

" Sahlatu Bnt Suhail ta zo wajen Annabi (S. A. W. W) sai tace : " Yaa Ma'aikin Allah, lalle ni fa naga rashin jin dadi (ta bayyana) a fuskar baban Huzaifata (mijina) yayin da yaga Saleem ya shigo gare ni. "

Sai Annani (S. A. W. W) yace : " KI SHAYAR DASHI (Nononki) ." Tace :

" Ta yaya zan shayar dashi alhali mutum ne babba ?"

Sai Manzon Allah (S. A. W. W) yayi murmushi (da jin maganar wannan mata), kuma yace :

" AI NA SAN CEWA SHI BABBAN MUTUM NE (amma nayi miki umarnin shayar dashi Nononki a haka) ."

Sai ta aikata, kuma ta jewa Annabi (S. A. W. W) tace : " Ai banga wani abu na qi (ya bayyana) a fuskar baban Huzaifata ba bayan (sayarwan da na yiwa wannan mutumi) . Ya kasance wanda ya halarci Badr. "

(SUNAN IBN MAJAH, BABIN SHAYAR DA BABBA, HADISI MAI LAMBA 2019)

 ILLOLIN DAKE CIKIN WANNAN RIWAYA 

HADISAN YIWA ANNABI (S. A. W. W) QARYA DA SUNAN SUNZO CIKIN SAHIHAN LITTAFAI 

Kamar dai yadda ake kawowa ne cikin maganar malam Bahaushe cewa : "IDAN MAFADIN MAGANA WAWA NE BA KOWANNE MAJIYINTA NE WAWA BA .

An samu maganganu cikin riwayoyi masu cin zarafin fiyayyen halitta Manzo Muhammad (S.A.W.W) wadanda manyan malamai suka rubuta su kuma suka inganta su cikin littafansu, har ya zama ana karantar dasu a haka cikin al'ummar musulmi da sunan yana Sunnah, alhali cin zarafi ne ko jingina qarya ga wanda Allah yayi masa shaidar gaskiya da riqon amana. 

Wannan riwaya da za mu kawo na daga cikin munanan hadisan da ake jingina su ga Annabi (S. A.W.W) alhali qarya ce wacce wasu daga cikin Sahabbai suka qirqira don cin zarafin Annabi. Sai dai kuma mafi yawan mutane sun gamsu da a tabbatar da wannan qarya ga Annabi (S.A.W.W) don a kare mutuncin wadanda suka qirqira, wato maimakon a qaryata su gara a tabbatar da ita ko da kuwa za a kalli Annabi (S. A. W. W) da wannan mummunan abu. 

Ga misali nan tafe cikin Sunan na Ibn Majah. 

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

باب رِضَاعِ الْكَبِيرِ: 

BABIN SHAYAR DA BABBA (Nono) 

2019- حَدَّثَنَا هِشَامُ بْنُ عَمَّارٍ حَدَّثَنَا سُفْيَانُ بْنُ عُيَيْنَةَ عَنْ عَبْدِ الرَّحْمَنِ بْنِ الْقَاسِمِ عَنْ أَبِيهِ عَنْ عَائِشَةَ قَالَتْ جَاءَتْ سَهْلَةُ بِنْتُ سُهَيْلٍ إِلَى النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ فَقَالَتْ يَا رَسُولَ اللَّهِ إِنِّي أَرَى فِي وَجْهِ أَبِي حُذَيْفَةَ الْكَرَاهِيَةَ مِنْ دُخُولِ سَالِمٍ عَلَيَّ. فَقَالَ النَّبِيُّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ: ((أَرْضِعِيهِ)). قَالَتْ كَيْفَ أُرْضِعُهُ وَهُوَ رَجُلٌ كَبِيرٌ فَتَبَسَّمَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ وَقَالَ: ((قَدْ عَلِمْتُ أَنَّهُ رَجُلٌ كَبِيرٌ)). فَفَعَلَتْ فَأَتَتِ النَّبِيَّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ فَقَالَتْ مَا رَأَيْتُ فِي وَجْهِ أَبِي حُذَيْفَةَ شَيْئًا أَكْرَهُهُ بَعْدُ. وَكَانَ شَهِدَ بَدْرًا. 

Hishaam Bn Ammar ya bamu labari, Sufyanu Bn Uyainata ya bamu labari daga Abdurrahman Bn Qaseem, daga babansa daga A'ishata tace :

" Sahlatu Bnt Suhail ta zo wajen Annabi (S. A. W. W) sai tace : " Yaa Ma'aikin Allah, lalle ni fa naga rashin jin dadi (ta bayyana) a fuskar baban Huzaifata (mijina) yayin da yaga Saleem ya shigo gare ni. "

Sai Annani (S. A. W. W) yace : " KI SHAYAR DASHI (Nononki) ." Tace :

" Ta yaya zan shayar dashi alhali mutum ne babba ?"

Sai Manzon Allah (S. A. W. W) yayi murmushi (da jin maganar wannan mata), kuma yace :

" AI NA SAN CEWA SHI BABBAN MUTUM NE (amma nayi miki umarnin shayar dashi Nononki a haka) ."

Sai ta aikata, kuma ta jewa Annabi (S. A. W. W) tace : " Ai banga wani abu na qi (ya bayyana) a fuskar baban Huzaifata ba bayan (sayarwan da na yiwa wannan mutumi) . Ya kasance wanda ya halarci Badr. "

(SUNAN IBN MAJAH, BABIN SHAYAR DA BABBA, HADISI MAI LAMBA 2019)

 ILLOLIN DAKE CIKIN WANNAN RIWAYA 

(1)- Annabi (S. A. W. W) na yin umarni da aikata mummunan aiki, domin kuwa shi ya hane mu hada jiki tsakanin mace da namiji matuqar ba muharramai bane, amma cikin riwayar sai aka tabbatar mana cewa yana yin magana ya warware. Wato ya kanyi hani kuma yayi umarnin aikata wannan abinda yayi hani a kansa. 

(2)- Allah yayi hanin shiga gidan wani in ba da izninsa ba, kuma Annabi (S. A. W. W) ya hani mata da barin wani mutum ya shiga gare su matuqar mijinsu ba ya buqatar shigowarsa, amma sai matar tana barin wannan mutumi na shigowa duk da cewa ta san hakan na baqantawa mijin nata rai. 

(3)- Yiwa Annabi (S. A. W. W) qarya, domin shi ba ya umarni da aikata mummuna.

(4)- Ko kuma yiwa Ummul-Muminina A'isha qarya, domin ance ita ce ta bada wannan labari. 

                       TAMBAYA

                    _____________

(1)- Dan Allah ya za kaji idan aka ce kazo ka tarar da qanin matarka balagagge na tsotson nonon matarka ?

(2)- Idan kuma ka tarar da wanda ba muharraminta bane na tsotson nonon nata fa ?

(3)- Idan har ba za kaji dadi ba ko kuma za ka iya daukar mataki, menene yasa za ka dau wannan matakin ?

" KUYI TUNANI YAA KU MA'ABOTA HANKALI. "

Daga wakilanmu na Bauchi zone. 

Tare da ✍🏽Ado Isah Guda

    (08137925034)

3rd March, 2024/ 22nd Sha'aban, 1445.(08137925034) 3rd March, 2024/ 22nd Sha'aban, 1445.

Post a Comment

Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post