Imam Ali Shotokan Karate Team Nigeria:
Yadda Imam Ali Shotokan Karate ta gabatar da zikira na Shahidanta dake cikin Team ɗin Imam Ali Shotokan Karate a karkashin jagorancin Sayyid Ibrahim Zakzak (H) a Jiya talata acigaba da gabatar da Camp ɗinda ta shiga na shirye-shirye gabatar da program na Maulidin Imam Ali (as) a garin Soba Kaduna State.
Baban Humaid Ma'asumah Nigerian News Update