YAYI SHAHADA NE YANA BAKIN AIKINSA NA MEDIA


An harbeshi Yana cikin aikin sa na daukar hoto a wata muzahara A garin Sokoto, kadubi yadda harbi ya huda wayar sa Sannan ya cire masa yatsa sabida tsabar zalunci...😭


Shaheed Ishaq Muhammad sulaiman ya sallama komai nasa akan aikin sa na yada sakwan muslunci ta hanyar aikin MEDIA. 


Sabida tsantsar iklasin sa da yakini akan aikin sa, a karshe 

dai Shaheed ya

 mikama allah .t. rayuwarsa kacokaf ta hanyar wannan aikin na MEDIA.


Muna rokwan Allah .t. ya tabbatar da digadiginmu, akan hidamar addinin sa' Sannan Akarshan rayuwar mu yasanyamu daga cikin bayinsa shahidai' Alfarmar sayyida Ma'asumah sa'🤲🤲🌹


Amincin Allah Yakara Tabbata A Gareku Ya Shuhadah🌹


Baban humaid Mnnu//Ng0027

Ma'asumah Ng

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post