Ma'asumah Nigerian News Update
Rana mafi muni a tarihin Najeriya.
Ranar da Rundunar sojan Najeriya ta dura da kisa akan 'yan kasa bararan hula.
A wanan rana an kashe mutane sama da dubu 2 an kama mutane sama da dubu 2 haryanzu ba a ga wasu ba.
A wanan ranar ne sojojin Najeriya suka harbi jagoran harkar musulumci a Najeriya shaikh ibraheem zakzaky kuma suka kamashi haryau basu sakeshi ba.
Duk dacewa wata kotu tabada umarnin sakinsa.
a wanan rana ce suka kashe 'ya yan shaikh zakzaky tare da kona gidansa da duk abin dake gidan.
Haryau ba a fadi wani takaimemen da lilin yiwa shaikh zakzaky wannan mummunan ta'addancin ba.
12/12/2015 ranace da ta zama ranar jimami da zubda hawaye domin juyayin ta'addancin da yawakana a ranar.
Real Umar Commissioner Azare📝 Baban humaid Mnnu//Ng0027
Tags:
Waƙi'ar 12 December 2015