TA YAYA ZAMU SAMAR DA IYALAI NAGARI?.

 


Ta yadda muɗin idan muka gyara ganmu muka zama nagari ta haka ne zamu iya samar da 'ya'yaye nagari. 


Ta Yaya zamu gyara kanmu domin samar da 'ya'yaye nagari? Zamu gyara kanmu ne tun kafin muzama Iyaye ba sai munzama iyaye ba ne zamu samar da 'ya'yaye nagari ba. Dalili kuwa shi ne dole ne mu gyara matasantakarmu mu gyara yadda muke neman a bokan zama muyi shi cikin tsohon Allah da gudun saɓa masa.


Tun daga wajen nema a ke samar da'ya'yaye irin wanda mutum yake so, inma nagari ko kuma akasin hakan, ‘Ƴan ƙanan Abubwan da muke ganin su ba komai ba ne an sabayi alhali ya saɓa wa Allah to tabbas shima yana shafar 'ya'yaye tun kafin a samar da'ya'yayen. Domin samar da'ya'yaye nagartattu to fa dole sai an kiyaye lokacin nema kafin Aure, ta haka ne zai sa in anyi Aure an sami Iyalai a idan za'a basu tarbiyyar har tarbiyyar ta iya yin tasiri a garesu da izinin Allah. 


Allah ya wuce mana gaba.🤲


15/12/2023.

_Real Nusaeberty.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post