SUFA SHAHIDAI RUHIN ADDINI NE

 


  
        Shaheed jibrin Usman Sarki

Shine Wanda aka Sahadantar a wani gidan yari a Abuja Wanda ake kira gidan yarin kuje a Wani hari da akace wai ba'asan ko suwa Suka kaishi ba,

Shaheed jibrin Usman Sarki kayi rayuwa irin wacce ake so. Ka koma ga allah kana a matsayin shahidi mazalumi allah ya girmama matsayin Ku.

Allah Kuma yakara tsanuwa da la'anta ga makasan Ku da masu goyamasu baya Allah ka yi masu mummunan makoma ya azizu ya muntaqimu..🤲🤲

      Baban Humaid Da Humaida

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post