Ƴan'uwa Musulmi Almajiran Sheikh Zakzaky Hafizahullah Sun Shura Gagarumin Mauludin Annabi Wanda Ya Gudana A Shekaran jiya a Legos-Street Cikin Garin Benin
Babban Baƙo Mai Jawabi Shi ne Sheikh Ishak Misau da Mawaƙi Malam Nura Shahidi Kano
Ga Wasu Hotuna da Sanusi Ɗan Sadik ya Ɗauko.
-Ga Kuma Wata Sanarwa "An Sace 'Account' Ɗin Ɗaya Daga Cikin Ma'aikatamu Watau Sanusi Dan Sadik Duk Abinda Ku Ka Gani Ba Daga Gare Shi Bane Yanzu Kuna Iya Samun Labaransa Daga Sabon Shafinsa Mai Suna Yaron Manya.
-Bin Salihu Garu
Tags:
Harkar Musulunci