UZAIRU BADAMASI Mp3:- Aje Makaranta, Waka ce da Bawani Mumini Da zaiji ta Batare da Ya zubar Da Hawaye ba ko Tausayawa, dan uwa ko yar uwaDauko Wakar yanzu Anan

Wakar Sadi Uzairu Badamasi Mai Suna AJE MAKARANTA Wakace Da Yayi ta akan Shahadar sayyada Fatimah Zahara [sa] Akan Zalncin ta da wasu Sahabbai Sukayi Har Takai Da Kisan Yar Manzon Allah [T], Wannan Wakkar Na Cike Da Darussa tare da Ban Tausayi Tare da Karatun Da kuma Nunawa Al'ummar Musulmi Abunda yafaru ga Iyalan Manzon Allah [saww] Bayan Wafatin Sa.

Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu


Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post