Yauma dai kamar kullum dan uwanku dan karaminku autan mawakan katsina (Aliyu Dan Alhaji Mashi) Wanda akafi sani da {A Sabaty} dauke da sabuwar wakarsa mai Amshi a kamar haka "LALLAI BATULA MATSAYINKI NADA GIRMA BABBA"
Danna maballin Digagga guda Uku Dake karshen shape din wakar nan kamar yadda zaku gani acikin photon dake kasa, don Dauko wannan wakar
Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu