El-Bash Mawakin gidan Anabta ne, Wanda Ya Shahara Wajen Yiwa Sayyidah Zahara (sa) Waka, wannan Wakar Tana dai daga cikin sabbin Wakokib sa dake cikin Sabon Albums dinsa mai zuwa...
Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu