Wannan Daya Ce daga cikin wakokin Babban Mawakin Sayyadah Zahara [sa] wanda kuka fi sani da Ahmad Autan Sukaraij , mawaki ne fitacce wanda ya kware a fannin wakokin gidan anabta.
shi ne yakawo muku wata sabuwar waka mai suna "FATEEMAH BANGA TAMKAR YAKE BA" Wannan Wakar danaji Nima nace "Banga tamkar ya ita" kaima nasan zaka fadi haka amma ka sauke kajiwa kunnuwan ka.
Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu