Wannan tsohuwar Wakar SARKIN WAKA Bello shehu Alkanci T/Mafara, wadda ya hade wakoki hudu wuri daya domin Cigaba Da Tayaku murna AkanBukukuwan Maulud Nabeey [Saww].
Wakar Tana kunshe da darussa game da jin Dadi da Samurwar Manzon Halitta Annabi Muhammd [s] tare da nuni akan masu karyar Cewa ",,Yan Shi'a suna Zagin Sahabbai....!!!!
Amma ku Sauke wakar ku jiwa kunnuwan ku
Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu