RAHOTAN MAULU MANZON ALLAH (SAWW) WANDA KE GUNADA NA YANZU HAKA A DA,IRAR VERY RONI.
Yan uwa Muslim Almajiran sayyid zakzaky (H) na da,Irar roni dakewa suna gadanar da Mauludun Manzon Allah(saww).
Bayan tashi daga muzahara yan uwa kuma sun sake fitowa gurin maudun zaune.
Bayan bude taro da Addu, sai aka ganatar da karatun Alqur,ani Wanda Nusaiba Kabir ta gubatar sai aka gayyaci mlm sabo ya,u yayi Dan takaitatten jawabi Akan manzon Allah bayan nan Sai aka kira malam Abdussalam Abubakar Wanda shi ne Ya gabatar da Babban bakon mu Malam Ali Abdurrahaman Rimin Gado yanzu Haka malam Ali rimin gado Ke gudanar da jawabi.
Rabiu Badamasi.
Tags:
Rahoto