Mutane Da Yawa Suna Ma "Shi'a" Kallon Wani Abu Daban, Suna Mata Mummunan Zargi, Da Ance Wane Dan Shi'a Ne Shikenan Kamar ance Nace Kafiri Ne Wa' iya zubillah🤦🥹.
Kalmar "Shi'a" Dai Kalmar Larabci Ce Wanda Take Nufin {Kungiy} {Mabiya} Ko {Jama'a} A Fassara Mafi Inganci. A Addinance Yana Nufin {mabiya} Imam Ali (A.S)"
SU WANE NE 'YAN SHI'A?
1- 'Yan "Shi'a" Sune Wadanda Suka Miqa Wilaya Su Ga Imam Ali (A.S) Sukayi Imani Dashi A Matsayin Wasiyyan Annabi (S)Majibincin Lamarin Su, Kuma Imami Na Farko.
2-'Yan Shi'a Sune Wadanda Suka Yi Ruqo Da Wasicin Manzon Allah (S) Suka Riqi Al-qur'ani Da Ahlul-Baity {AS}.
3- 'Yan Shi'a Sune Sukayi Imani Da Imamai 12 A Bayan Manzon Allah (S)
4- An Tanbayi Annabi (S) Su Wane Ne Kairul Bariya? Se Yace " HUM ALIYU WA SHI'ATIHI (Sune ALIYU Da Jama'arsa)"
Mu hadu a Kashi Na Gaba In Allah Ya Kaimu, Inda Zamuji Matsayin Imam Ali (A.S) A Addini, Da Kuma Matsayin Shi A Wajen Annabi (S), Da Karamomin shi.
_Kauthar Muhammad Auwal Akeelah ✍️🌹✍️