CIKAKKEN ROHOTON ZAGAYEN MUZAHARAR MAULUDUN MANZON ALLAH (SAWW) A GARIN DAN SURE.

 


Rabiu Badamasi


Da Safiyar yau Asabar ne Yan uwa Musulmi Almajiran sayyid zakzaky (H) suka gudanar da gagarumar Muzaharar fiyayyen Halitta muzaharar tasamu Halatta daga sassa daban-daban.

 

Muzaharar An dagotane musalin karfe 12:40pm Wanda tashiga cikin garin Yan uwa mu musulmi Masoya Manzon Allah sunnuna farin cikin su sosai ganin yanda abun ke gudana bisa tsari Ana tafiya ana ta yaban ma,aiki (saww).


Jerin gonon Na Muzaharar Yahada yan fareti da yan uwa sisters and Brothers Matasan mu da kuma iyayen mu ko yana tafiya bisa tsari.


Daga bangare guda idan ka duba zakaga Kahfawa me da yan islamiyyun mu na cikin gari daga dayan ban garen zakaga yan Albarka ne a sahun Muzaharar duk kaninsu sun fito ne Dan murna da Haihuwar Annabi (saww) Muzaharar anyi Antashi Lafiya.


Ga wasu daga cin Hotunan da muka dauko muku.


11/10/2023M

25/ga rabiu thani/1445H

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post