Ma'asumah Nigeria News Update
Wadannan sune Award din girmama kwara hudu da shafin Ma'asuma ya Samar domin karrama Wasu jaruman mawaka kwara uku da fitaccen marubuci kwara Daya da sukayi fice tare da Jajircewa Wajen Isar Da Sakon Gidan Anabta Da Harshen su da Alkalaminsu...
Wannan Shaidar Girmamawa da karramawa ce Da Shafin *MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES* ya basu a jiya jumu'a Wajen Gudanar da program din Maulud Nabeey (S.a) da Shafin MA'ASUMAH ya Shirya a Dandalin Sada Zumunta na WhatsApp,
Wadanda aka Karramawa Sun Hada da:-
1•Suleman S.Uziri Na Fadima (Mawaki)
2•Hassan Dan Sister (Marubuci)
3• Ahmad Autan Sukairij (Mawaki)
Tare da
4•Fadeema Madiha
Illahy ya Kara Masu Hazaka da Basira, Yasa Sufi haka Acikin Hidimar da Sukeyiwa Manzo Da iyalan Gidan Sa (as).
Allah yasa Kamar Yadda Wannan Shafin Yayi Muku Shaida, Allah da Manzon Sa da Sayyadah Zahara (Sa) Suyi maku Shaida Haka.
Allah Yakara Hadakan Musulmin Duniya Gaba Daya Alfarmar Manzo Da iyalan Gidan Sa Tsarkaka