Da Yammacin yau Juma'a 24/11/2023 ne Yan Jaishu Shahid Ahmad Zakzaky Zainabiyyun Ammar Bin Yasir zone suka gudanar da taron tunawa da ranar da aka haifi Sayyada Zainabul Kubra (AS)
Taron ya fara gudana ne tin jiya Alhamis inda aka fara da Quiz da kuma ziyarar Asbity
Yau kuma shine ranar khatama an fara da bude taro da Addu'a sai karatun alqur'ani mai garma sai yan Firqatul Wulaya sai masu Display sai presentation
Bayan duk an kammala wannan sai aka gabatar da Malama mai jawabi Malm Hafsa Ridwa tayi jawabi akan Gudunmawar Da Sister zatabayar a yau a Matsayinta na Yar Gwagwarmayar musulun
Bayan ta kammala sai aka raba kyautuka da Yanka alkaki sai akai jawabin godiya da Addu'a
Taron ya gudana ne a kasa da fudiyya hayin ojo Sabon gari Zaria ga kadan daga cikin hotuna👇👇
✍️📸 JASAZ AMMAR BIN YASIR ZONE