Ƴan bindiga sun sace kimanin dalibai mata biyar na jami'ar da ke Dutsinma a jihar Katsina.
BBC ta gano cewa lamarin ya faru ne a cikin dare da misalin karfe biyu a ɗakunan kwanan da dalibai ke kamawa a wajen makarantar. Jami'in kula da jama'a na ƴan sanda a jihar, ASP Abubakar Sadiq Aliyu ya shaida wa BBC cewa a halin yanzu sun sami nasarar kama mutum daya da ake zargi da hannun sa a sata da garkuwa da ɗaliban.
"A halin yanzu kuma muna ƙara faɗaɗa bincike don kama sauran mutane da ke da hannu a wannan aikin
Real Naseer Umar Alhassan 0015
Tags:
Labaran Duniy