Ma'asuma Nigerian News Updates
Real Naseer Umar Alhassan ✍️
Ayau 'yan uwa musulmi masoya Manzon Allah (Saww) Bangaran Tijjaniya Hadi da Gwiwaar 'yan uwa almajiran Sayyeed Zakazaky (H). Mazauna wannan garin da yazo muku daga sama suka shirya Mauludin fiyayyan Halitta Annabi Muhammad (Saww)
Inda aka fara da bude taro da Addu'a da karatuttukan AlQu'ani mai girma daga bakin dalibai bayan sun kammala sai aka gabatar da sha'irai suma suka gabatar da bayon Ma'aiki da Alayan sa tare da shehunnai
Rahoto Na Shaheeda Bawan