Yu Shabiyu Ga Watan Rabi'ul Auwal' Tana Daya Daka Cikin Ranaku Wadanda Tarihin Muslimci Ya Sajjala Amatsayin Ranar da Aka Haifi Fiyayyan Halitta Wato Annabi Muhammad (s a w w)
Yazo Aruwaya An Haifi Annabi Muhammad ne Ranar Sha bakwai Ga Wata (17)' A wata Ruwaya Kuma Sha biyu Ga Wata (12) A Dunkule dai An haifi Annabi Muhammad ne A Cikin Watan Na Rabi'ul Auwal...
Yazo Aruwaya Allah ,t, Yana San manzon sa fiye da kokai sannan yana Farin Cikin da Farin Cikin sa' bema yarda da wata ibada matukar tafito ne daga makiyin manzon sa.
Dan Uwa ko 'Yar Uwa me kuka tanada na musamman wannan Watan domin wadannan ranaiku Da aka Haifi na Musamman Acikin su....
humiad ke yi muku Happy mauludin Nabey
baban humaid Ma'asumah Nigerian News