Ýan Bindiga sun sace Masu Bautar Kasa NYSC 8 a Jahar Zamfara.
Rahoton da Vanguard ta wallafa ya bayyana cewa wasu Yan Bindiga da ake zargin Masu garkuwa da Mutane ne sun sace Masu Bautar Kasan 8 yayin da suke kan hanyar babban Titin Jahar Zamfara.
Freedom News Hausa
Real Naseer Umar Alhassan 0015
Tags:
Labaran Duniya