Yadda Wani Abin al'ajabi faru dazu a karamar Hukumar musawa dake Jihar Katsina



 Al'ummar karamar hukumar Musawa dake Jihar Katsina sun gudanar da zanga-zangar lumana ta neman kawo masu dauki kan matsalar tsaro da ta addabesu.

Al'ummar garin sun ce, sama da sati biyu kenan ana kashe mutane kuma ana sace wasu ba tare da daukar wani kwakkwaran mataki daga hukumomin gwamnati ba. Al'ummar na kokawa ne kan yadda ake ta kashe masu mutane kullum ana dauke wasu kuma ana ta garkuwa da wasu, tare da yima matayensu fyade inda ake cin zarafinsu a gaban ya'yansu.

Real Naseer Umar Alhassan 0015

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post