WATA SABUWA DA ƊUMI-ƊUMI DAGA MINISTER DIN ABU WIKE
“Kada na sake ganin shanu ko awaki na yawo a cikin Abuja, na haramta kiwo a cikin gari” Ministan Abuja Wike ya gargadi Mazauna birnin tarayya Abuja.
Real Naseer Umar Alhassan 0015
Tags:
Labaran Duniya.