Kwanan mu Huɗu bamu ci Abinci ba dalilin haka yasa yara na guda (4) duk sun mutu.
Ɗaya daga cikin masu zanga-zangar lumana a kan yunwa a ƙaramar hukumar Igabi dake Rigasa Jihar Kaduna ta bayyana tsawon kwanaki huɗu basu ci abinci ba, haka yasa yaran ta suka dame ta da yunwa, ita kuma sai ta dafa ruwan zafi da gishiri ta basu suka sha, sanadiyyar haka yasa yaran dukka suka mutu. Tayi kira da masu hannu da shuni da kuma gwamnatin tarayya kan su taimaka musu da abinci.
Wane irin hali talakawan Nijeriya suke ciki.?
Aba Sajjadi.
Real Naseer Umar Alhassan 0015
Tags:
Labaran Duniya