Wani Maukib ɗauke da hotunan ramzin (madubin) ’yan gwagwarmaya na duniya da Shahidai, ciki har da jagoran harkar musulunci a Nigeria Sayyid Zakzaky (H).

Wani Maukib ɗauke da hotunan ramzin (madubin) ’yan gwagwarmaya na duniya da Shahidai, ciki har da jagoran harkar musulunci a Nigeria Sayyid Zakzaky (H).

Sauran Malaman sun hada da:

Ayatullahi Khomaini,

Sayyid Aliyul Khamna'i,

Sayyid Sistani,

Sayyid Hassan Nasrullah,

Sayyid Muhammad Baƙirul Hakeem,

Shaheed Sayyid Baqir Sadr, 

Sayyid Musa Sadr, 

Shaikh Shaheed Baqeer Nimr, 

Shaikh Abbas Ahmad Qaseem, 

Shaheed Qaseen Sulaimani,  

Shaheed Abu Muhammad Almuhandis, da sauransu.

An dauki hoton ne a cikin garin Karbala a yau laraba 13 ga Almuharram 1445 (30/08/2023).

Karbala Media Hausa 

Real Naseer Umar Alhassan 0015

#وفاء_للثقلين

#وفاء_للحسين

#arbaeen1445_2023

Post a Comment

Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post