Fuskoki da sunayen wasu daga cikin 'yan uwa Mata da aka Kashe A Zaria da wasu Waki'o'i da suka biyo baya.
1. Hauwau Adam
2. Sumayyah Isah
3. Fatima M. Lawal
4. Aisha Abubakar Zaki
5. Nusaiba Abubakar Zaki
6. Fatima Abubakar Zaki
7. Batula Bukhari Jega
8. Fatima Isa Waziri
9. Fauziyya Shehu
10. Maimuna Shehu
11. Batula Muhammad
12. Husaina Dauda Nalado
13. Nusaiba Shafi'u Kazaure
14. Fatima Ali Minjibir
15. Khadija Dasuki
16. Nusaiba Yakub
17. Khadija Yakubu
18. Fatima Yakubu
19. Fatima MaiHoto
20. Hauwa'u Ɗalhatu Dakace
Allah ya ɗaukar mana fansa akan waɗanda suka shekar da jinanenku dan Raunin Hawayen da Iyayenku suke zubarwa a duk loƙacin da suka tunaku.
Tags:
Muhimman zantuka