Kungiyar Izalah Karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau tare da hadin gwiwar wata kungiyar daga kasar India suna taimakawa wanda Allah ya jarrabesu da rashin kafa ko kuma hannu da kafa da kuma hannun roba, suna taimakawa ne Kyauta ba tare da ka biya ko sisi ba Kuma babu banbancin Addini ko kabila ballantana na Aqeedah, ko namiji ko mace.
Ana yin wannan taimakon ne a Abuja a Summet Viller Hotel dake Life Camp, Abuja. Kuma ba zaba ake yi ba duk wanda yake bukata ana yi masa.
Allah ya saka da alkhairi.
Mnnu//Ng0027
Tags:
Labaran Duniya'
Assalamu alaikum, don Allah ma'asumah miye gaskiya wannan labarin
ReplyDelete