SHEKARU 8 DA RASUWAR MAHAIFIYAR SU JAGORA SAYYED IBRAHIM ZAKZAKY (H)


 Wasu hotunan jana’zar mahaifiyar jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H),wanda aka gudanar a gellesu tsohon unguwar jagora (H) kimanin shekara 8 kenan, muna rokon ya jadda rahma ga ruhinta.


 Akwai darussa masu yawa da aka gani daka jagoran tun daka janazar har yazuwa wadanda suka zoma domin yima jagora ta'aziyya. daya daka cikin darussan da aka gani daka jagoran harka Sayyed Ibrahim Zakzaky (H)


 Shine Alokacin janazar mahaifiyar  tasu, anga jagoran ya gabatar da dan uwansa Kuma yayansa ba rate da la'akari da komai ba.

Allah ya gafartamata allah ya sabuntamata ni'ima allah Kuma ya karawa jagora da umma Lafiya,


#szakzakysgallary


Consider ☑️

13-08-2023

Ma'asumah Nigerian News Update

              Mnnu//Ng0027

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post