SAKON FITACCIYAR 'YAR SIYASA A NIGERIA HAJIYA NAJA'ATU MUHAMMED ZUWA GA ALMAJIRAN MALAM ZAKZAKY(H)...!!
“Kira na ga almajiran Shaikh Zakzaky shine, ku yaɗa manufar Shaikh Zakzaky a ko'ina a duniya, domin Shiakh Zakzaky ne kaɗai ya damu da halin da ƙasar nan take ciki, kuma shine kaɗai zai iya kawo adalci ga al'ummar nan”
___Hajiya Naja'atu Muhammed fittaciyar 'yar shiyasa a yayin da matasan Sharifai suka ziyarce ta ranar Asabar 09/07/2016
___Madogara:-Almizan Bugu na 1583.rubutun Saifullahi M. Kabir
Muna Fatan Allah ta'ala ya kara wa Malam Zakzaky(H) Lafiya Da Nisan Kwana.
Ma'asumah Nigerian News Update
Mnnu//Ng0027
Tags:
Muhimman zantuka