SAKON DAGA BAKIN SHEHU DAHIRU BAUCHI AKAN WANNAN HALIN DA AKE CIKI



....Maulana sheikh Yana kira Ga Dukkan Musulmin kasarnan Bisa Halinda Ake Ciki na Tsadar Rayuwa 


Ko wanne mutum yakebance (halwa) Yakaranta:

~Fatiha 1

~Istigfari 1000

~Salatul fatihi 1000

~Ya ladifu 1000

Da Niyyar Allah yakawo Sassauci Nigeria, Yakawo Sassauci Acikin Al'umma!


Sukuma Zawiyyoyi da Tsangayu damuke dasu, Abinda Akeso Shine su fidda Wannan Adadin Suyi, Kowacce Zawiyya da Kowacce Tsangaya:

~Istigfari 1,000000

~Salatul fatihi 1,000000

~Ya Ladifu 1,000000

In Allah yayarda Akayi wannan Adadin, Allah Zai kawomana Sassauci,


Allah yadauke mana Bala'o'i yakawo mana Alheri A kasarmu Nigeria Albarkar Manzon Allah s.a.w💓🤲


Wannan Sakon Yafitone daga bakin Wakilin Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A


🎤Imam Hassan Cisse.


(Duk wanda yasamu Wannan sako yayi Sharing Nashi Domin ya Isa Wajen Sauran 'yan uwa,

Ubangiji Allah yasaka masa da gidan al'janna 🤲

Ma'asumah Nigerian News Update 

              Mnnu//Ng0027


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post