Arsenal ta nuna sha'awarta na zawarcin dan wasan Napoli da Georgia Khvicha Kvaratskhelia, mai shekara 22. Arsenal na shirin sayen dan wasa da kudi kuma tana son kulla yarjejeniya ta dogon lokaci da dan wasan ya ninka albashinsa na yanzu. 💪
Baban Humaid Ma'asumah Nigerian News Update, Mnnu//Ng0027
Tags:
Labarin wasanni