JAGORAN GWAGWARMAYAR TABBATAR DA ADDININ MUSULUNCI YANA MAGANA DA DUK YAN KASAR NAN
“ Zamu Kafa Daular musulunci A Najeriya, zamu tafi da Ɗan Shi'a dama wanda ba Ɗan Shi'a ba kai har ma da Salafawa, har wanda ba musulmi ba (Kirista)!!!”
____inji Sayyid Ibraheem Zakzaky
Real Naseer Umar Alhassan 0015
Tags:
Jawaban Sheikh Zakzaky