Ta Halaka ƴaƴanta biyu har lahira saboda Mahaifin yaran bai kawo kuɗin abinci ba.
Wata mata ƴar shekara 28, mai suna Abigail Agbubla, ta kashe ƴaƴanta biyu ta hanyar sanya masu guba a saboda mijinta bai kawo kuɗin ciyar da yaran ba.
Real Naseer Umar Alhassan 0015
Tags:
Labaran Duniya.