Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un Allah (t) ya kiyaye gaba


 INNALILLAHI WA INNA'ILAIHI RAJU'UN 😭

GADAR BABBAN TITIN MASAYA ZUWA DORAWA KANO, JIGAWA, BAUCHI, GOMBE, JOS, TARABA, ADAMAWA TA YANKE

Muna Sanar Da Yan Uwa Direbobi Masu Fitowa Daga Adamawa, Gombe, Maidugori, Taraba, Bauchi, Jos, Zuwa Kano, Da Wadda Suke Fitowa Daga Abuja, Kaduna, Kano, Cewa Yanzu Ba'a Bin Wannan Hanya Sai Dai Idan Kazo Babaldu Ka Dauki Hanyar Buji Zuwa Kwanar Girinbo Daga Nan Ka Dauki Hanyar Kano. Idan Daga Kano Kake Sai Kabiyo Babban Titin Maidugori Wadda Yabiyo Shuwarin, Kiyawa Zuwa Kwanar Girinbo Sai Buji Zuwa Babaldu.

Allah Kiyaye Faruwar Hakan Nan Gaba Amen Ya Allah.

Real Naseer Umar Alhassan 0015

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post