Ina Tausayiń Tinubu Sabòda Yasa Gaggawa Akan Maganar Nijar, Cèwar Manjo Hamza Al-Mustapha "Ba zai yiwu kana maganar diplomasiya amma kuma kana bayar da umarni irin na soja ba, idan anaso dimukuraɗiyya ta ɗore sai da hankali da bin dokoki da girmama juna." Inji Al-Mustapha
Mè zakù cè?
Real Naseer Umar Alhassan 0015
Tags:
Labaran Duniya