BILLAHILLAZI kuji nace BILLAHILLAZI KO
To Malam Zakzaky yayi nasarar sauya zukatan Al'ummar Najeriya saboda yau na shiga Wani zaure naga yanda a keta maganar imamu Husaini as da kuma yabawa Malam Zakzaky inda suke cewa SHEKH Zakzaky ne fa yafito da wanna zalinci suke masa addu'a naji daɗi sosai da yake Basu San ni kowaye ba kuma Nima ban nuna musu ni Almajiran saba ne abin Farin cikin mafi yawa Matasa ne kuma masu ra ayin wahabiyanci Amma
Abin bur'gewa shi ne ko wanna su ya yarda da an zalinci imamu Husaini as kuma sukai ta tsinewa makasa imamu Husaini sai kuwa Nima nace abin da aka yiwa imamu Husaini irin sa a kayiwa SHEKH Zakzaky nafa muka Fara tattaunawa kai tsaye nasamu damar isar musu da Sakon Harka Isilamiyya kuma sukayi ta godiya kumafa zaura abin da ya haɗa zaura shi ne goyan bayan Kungiyar kwallo kafa ta Madrid muna cikin tattaunawa sai wasu su kafara Wani ya e yana da Abokina Dan shi'a kuma yana da naci akidar shi'a duk gida su Yan shi'a ne zai sa meshi ya tura masa wasu Kuma suke tambayar yanzu kuwa jawaban Jagora ina zasu samu kuwa sai nace musu suje su bibiyi cibiyar wallafa aiyuka SHEKH Zakzaky ko su shiga Gogol surubuta SHEKH Ibraheem Yaqu'b El Zakzaky zasu ci Karo da jawaban sa
Wasu da yawa daga ciki su ɗauki nombar WhatsApp ɗina suyi mini magana suna San idan zasu samu wasu daga ciki jawaban Jagora na tura musu kuma anyi nasara nasaka musu Maganar gaskiya nide yau Kam nayi Farin ciki kasan cewata masoyin Kungiyar kwallo kafa ta Madrid saboda iya haka na amfani soyayyar da nakeyiwa Madrid sosai Allah ya karawa Jagoramu Lafiya ya tabbatar damu a karkashi jagoraci sa duniya da Lahira Allah ya cika masa burisa na tabbatar da Addini Allah
Abba H Mai Sufi Kano 🙏
Hala Madrid 💪💪
Real Naseer Umar Alhassan 0015