An kai Tinubu kara kotu, kan rashin sanin inda biliyan 400 na tallafin Man Fetur ta bace


 An kai Tinubu kara kotu, kan rashin sanin inda biliyan 400 na tallafin Man Fetur ta bace.

Kungiyar SERAP mai rajin tabbatar da shugabanci nagari, ta kai Tinubu kotu bisa rashin bayyana yadda Gwamnatin shi ta kashe Naira biliyan 400 da ta samu sakamakon daina biyan tallafin man fetur a Najeriya . 

Kungiyar SERAP tana zargin Gwamnatin Tinubu ta batar da kudin ta hanyar da ba ta dace ba, kungiyar tana son tasan yadda aka kashe kudin baki daya. 

Me za ku ce akan wannan lamarin?

✍️ Muhammad Jidda Shuwa

Real Naseer Umar Alhassan 0015

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post