(1)Mu'aiyatu Dan Abu Safiyanu:
Wanda Yabar Wasiyar A Kashe Hussain Idan Yaƙi Mubayi'a
(2) Yazedu Dan Muawiya L.a:
Wanda Yasa Aka Kashe Imam Husain
(3)Ubaidullahi Bin Ziyad L.a:
Gwannan Da Ya Tura Runduna Akashe Iman Husaini
(4)Walidu Bin Hakamu L.a:
Wanda Ya Bada Shawarar Kashe Imam Husain Tun A Masallacin Annabi Saw
(5) Shammar Bin Ziljaushani L.a:
Wanda Ya Fara Kaiwa Haimar Imam Husain Suka
(7) Maliku Bin Naserin L.a:
Wanda Ya Sara Kan Imamu Husaini
(8) Abdullahi Bin Abu Husaini L.a:
Wanda Ya Tsaya Gaban Imam Husain Yace Wallahi Ko Zaka Mutu Da Kishir Ruwa Bazan Baka Ko Muqurwa Ba
(9) Husaini Bin Tamimin L.a:
Wanda Ya Harbi Imami Da Kibiya
(10) Sunanu Bin Anas Bin Amru L.a:
Wanda Ya Burmawa Imam Husain Mashi A Jiki.
(11) Ishaqu Bin Hayatin Alhazarami L.a:
Wanda Ya Tube Kayan Imam Husain Yace Ga Ganima Ya Samu.
(12) Ahbasu Bin Marsidin L.a
(13) Alqamatu Bin Salamata L.a
Wadanda Suka Hau Kan Doki Sukai ta Tattaka Gawar Imam Husaini.
(14) Umar Bin Sa'ad Bin Abiwakkas L.a
Wanda ya kawo kan imamu Husaini Aka Bashi Lada.
Alhamdulillahi Nan Muka Kawo Karshen Tarihin Abunda Ya Faru Da Jikan Manzon Allah Saw A Filin Karbala Wanda Muka Ciro Daga Cikin Majalissai Na Maulana Amerul Waizina Dr Abduljabbar Sheikh Nasir Kabara Shugaban Mujammaul Ashbul Kahfi Warraqim Kano
Allah Ya Kara Jaddada Tsinuwarsa Garesu
Allahumma Amen
Mhd Mahdi bn internet
Ma'asumah Nigerian News Update
Mnnu//Ng0027