SOYAYYA DON ABUN DUNIYA:

 

Soyayya don abin duniya Irin annan soyayyar Itace wadda akeyi don kudi ko dan kyau ko dan wani kyale‘kyalen duniya. Itama irin wannan soyayyar bata cika nisa ba, da zarar abun da akeyin soyayyar dan shi ya gushe, sai a fara shirye-shiryen nesantar juna.

SOYAYYA TA HAKIKA KO GASKIYA

Irin wannan soyayyar itace wadda ake amfani da hankali da tunani wajen kafata, duk soyayyar da ba'a ginata a kan sha’awa ko wani abun duniya, ko wani mugun nufi ba, to wannan soyayyar ta gaskeyace. Kuma itace irin soyayyar da take dorewa wadda bata yankewa har abada.

Baban Humaid Ma'asumah Nigerian News Update' Mnnu//Ng0027

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post