Yaku Yan Kasata Nigeria Muna Kara Kira gareku muna Masu Sauke Hakkin ku A kanmu muna masu Tunatar Daku Wanna tsarin Gwamnatin Karkashin (constitution) babu Mafita A cikin ta Babu kofa mai Bulllewa yaku Yan Uwa Musulmi dama Sauran Mabiya Addinai a wanna kasar muzama masu Hankali wajen Gane yaya Gebenmu zata kasance A wanna Yanayin Na farko Dai kullum Abubuwa kara Taɓarɓarewa take Karayi Toh Yanada Kyau musan cewa Ya kamata mu nemi mafita
MENENE MAFITA?
Amsa : Addinin Musulunci " Addinin Musulunci shine kawai mafitar wanna Kasar itane kawai Hanya mai Bulllewa Domin Cikin wanna Hanyar ne zamu samu Kanmu Masu Yanci Mu Rayu cikin Yanci na Addini da Musulmi Da Christa kowa za'ayi masa Adalci Sannan Kuma Musamu tsira A gobe (Qiyama) Idan munyi Haka munjure Jarabawar da Take cikin Hanyar . Musulmi yayi Addinin sa Shima Crista yayi nasa Amma karkashin Tutar Addinin Musulunci.
karmu mu manta Akwai Mujaddadi mai Tajadidin Addini A wanna Kasar wanda ke kira Akomawa Addini musulunci Yazama (ALQUR'ANI) mai tsarki Shine shari'ar mu Sabanin (constitution) Wanda Ake Zalumtarmu Ta Hanyar Riko dashi : Ya zama A wanna Kasar Komai za'ayi sai Ance Allah yace Annabi Yace A mai makon wadannan manyan Barayin da suke Rikema Al'umma da suka Yarda dasu Hakkin Anchanjasu da wasu Bayin Allah malamai masana Allah da Addinin Allah wanda suke da Amana Sai a Damƙa masu Amanar Al'umma .
Wane ne Wanna Mai Kira A koma Ga Alqur'ani nan ?
Amsa : shine Sayyid Ibraheem yaqoub El'Zakzaky (H)
Malamin da Yake Kira Babu wariyar Akida ko Mazhba Kokuma Al'ada ko Yare Kai Hatta ga Wanda ba Musulmi ba Syed Zakzaky (H) ya Na kira Garsu ne Domin Nema tsira a Gobe kiyama.
Muna Fatan Al'umma zata Farka da ga Doguwar Sumar da tayi na Barin Addini Allah ya sa muzama Mabiya Mataimaka Wajen Dawo da Addini a wannan nahiyar karkashin jagorancin Sheikh Ibraheem zakzaky (H) 🤲👏
@Shaheed Hassan Askarii ✍️